fbpx
Saturday, May 21
Shadow

Kiristoci Sun Soma Yin Allah Wadai Da Batancin Da Deborah Ta Yi Akan Annabi S.A W A Sokoto

Kiristoci Sun Soma Yin Allah Wadai Da Batancin Da Deborah Ta Yi Akan Annabi S.A W A Sokoto

Kiristoci sun fara Allah wadai da abunda Deborah ta yi na zagin Annabi S.A.W a whatsapp group na COE Sokoto.

Dairus D Samson ya ce “Babu wani Kirista daga Arewa da zai yi sakarcin fadin irin wannan maganar akan Annabi S.A.W kuma ya yadawa duniya.

Kuma tare da Kirista dan Arewan ya san hadarin abun sarai, kuma karawa da karau a Sokoto birnin Shehu”.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Kalli Bidiyo; Yanda 'yarsanda ke ihun a taimaketa bayan wanda ta kama ya tafi da ita inda bata gane ba

Leave a Reply

Your email address will not be published.