Tsohon Sanatan jihar Kaduna ta tsakiya, Sanata Shehu Sani ya shiga sahun masu Allah wadai da kisan Deborah wadda ake zargi da yiwa Annabi(SAW) batanci.
Sanata sani a sakon da ya saki ta shafinsa na Sada zumunta, yace lamarin kisan yayi muni.
Yace abin Allah wadai ne kuma ya kamata q bincikeshi.
The murder of Deborah,a student of Shehu Shagari College of Education Sokoto is unconscionable and unreservedly & unambiguously condemned.Allegations against the deceased supposed to be investigated by Sokoto security agencies and follow due process of law.