fbpx
Tuesday, July 5
Shadow

Kisan Manoma: Akwai babbar Alamar tambaya kan shuwagabannin tsaro>>Gwamnonin Najeriya

Gwamnonin Najeriya sun bayyana cewa akwai babbar Alamar tambaya kan ko shuwagabannin tsaron Najeriya zasu iya samar da tsaron da ake bukata a kasarnan.

 

Shugaban kungiyar Gwamnonin, Gwamnan Jihar Ekiti, Kayode Fayemi ya bayyana haka a sanarwar da ya fitar kan harin da aka kaiwa Manoma 43 aka musu yankan Rago.

 

Yace ko kadan wannan abune na keta sannan kuma suna Allah wadai dashi. Yace zasu tattauna maganar a zamansu na gaba.

 

Yace kuma ya zama al’adar Boko Haram,  sai ana ganin abubuwa sun lafa, sai kawai su sake bayyana wanda yace dolene a nemi mafita.

“This sad narrative raises serious questions on the general security situation in the country and around the capability of the nation’s security architecture.

 

“Since insurgency engulfed the country more than a decade ago, each time it seems like the situation is coming under control, the enemy strikes again. This has happened consistently.

Karanta wannan  Mutane 18 sun mutu sakamakon hadarin mota akan babbar hanyar Legas zuwa Ibadan

 

“The farmers were attacked while harvesting their produce totally oblivious of the danger that awaits them in nearby bushes. This method is consistent with the senseless bombings of busy markets, bus stations, schools and abattoirs whenever the terrorists feel overpowered by the security operatives or feel their backs against the wall.

 

“Governors are concerned that the carnage is degenerating beyond explicable limits, yet again, and the catalogue of destruction is not only seeming to be endless and intractable but it has an adverse effect on everything in the state and the country at large.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.