fbpx
Thursday, July 2
Shadow

Kisan ‘yansanda a Jihar Kogi:Makaman da aka baiwa Matasane a zaben daya gabata da ba’a kwace ba ya jawo wannan matsalar>>Dino Melaye

Sanata Dino Melaye ya bayyana cewa fashin da aka yi a jihar Kogi wanda yayi sanadin mutuwar ‘yansanda makaman da aka baiwa matasane a lokacin zaben da ya gabata da ba’a kwace ba ya jawoshi.

 

Sanata Melaye ya bayyana haka ta shaginshi na sada zumunta.

A makon da ya gabata ne dai wasu ‘yan fashi suka shiga garin Isanlu dake jhar Kogin suka kashe jami’an ‘yansanda tare da yin fashi a wani banki.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=hdlabarai.aplibwxLeave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *