Kalli fastar wani shirin fim da Fati Shu’uma ta fito tana shan taba a ciki
by hutudole
Wannan wani shirin fim ne me suna Baraka, da jaruma Fati Shu’uma ta fito tana busa taba a ciki, fastar fim din ta dauki hankulan mutane sosai, musamman ganin yanda aka nuna Fati na zukar tabar kamar kwararriya.