Ko Aljanna Ba Na Kauna Kamar Yadda Nake Kaunar Annabi SAW, Cewar Kalou Dadinkowa
“Ni jinin Danwaire ne. Don haka babu abinda na gada sai yaki, don haka ba wai mutanen Nijeriya kadai ba, wallahi ko mutanen duniya ne suka zagi Annabi Muhammad S.A.W sai na kawar da ‘yan banza, Saboda ko Aljanna bana so irin yadda nake son Annabi Muhammad”, cewar Matashi Kalou Dadinkowa Batsari