fbpx
Sunday, August 7
Shadow

Ko ana ha maza ha mata Peter Obi ba zai taba zama shugaban kasar Najeriya ba a shekarar 2023, cewar tsohon shugaban hukumar Delta

Tsohon shugaban hukuma agaji mai zaman kanta a jihar Delta, Asari Dokubo ya bayyana cewa Peter Obi ba zai taba zama shugaban Najeriya ba a shekarar 2023.

Dokubo yace Obi makaryaci ne kuma mayaudari saboda haka ba zai taba maye gurbin Buhari a Villa ba shekarar 2023.

Kuma yace ba zai taba yiyuwa a danganta shi da Atiku Abubakar na PDP ba ko kuma Bola Tinubu na APC domin duk doke ahi zasuyi.

A karshe yace babu abinda Obi ya tsinanawa jihar Anambra a shekaru takwas da yayi a lokacin da yake gwamna.

Leave a Reply

Your email address will not be published.