fbpx
Saturday, May 28
Shadow

Ko da na zama shugabar NPA ban daina fafutukar sakin ‘yan matan Chibok ba>>Hadiza Bala Usman

Tsohuwar shugabar hukumar kula da tashoshin ruwa ta Najeriya, Hadiza Bala Usman ta bayyana cewa, koda take shugabar NPA bata daina fafutukar ganin an saki ‘yan matan Chibok da Boko Haram suka sace ba.

 

Hadiza Bala Usman da Oby Ezekwesile da sauran wasu masu rajin ganin an kare hakkin bil’adama ne sauka fitar da taken BringBackOurGirls wanda ya dauki hankulan Duniya.

 

A yayin da ake cika shekaru 8 da sace daliban, Hadiza ta hau shafinta na sada zumunta inda take caccakar jami’an tsaro da kuma kiran a kubutar da ‘yan matan Chibok din.

 

Hadiza tace lokuta da yawa ta yi taro da shugaba Buhari sanye da rigarta me taken BBG.

Karanta wannan  'Yan siyasar Najeriya masu miliyoyin mabiya a shafukan sada zumunta da suka fadi zabukan fidda gwani na mazabunsu

 

“If I posted that tweet about the country’s security situation just a few weeks after the renewal of my appointment as Managing Director of the NPA in 2021, how then can anyone accuse me of just coming to speak up now? Or is it just another targeted attack on my person, sponsored by desperate people who have tried and failed to tarnish my image in the last one year. Because just a mere check on my Twitter handle would have revealed the truth, but they decided to proceed with promoting falsehood,” Bala Usman said.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.