Dan marigayi tsohon gwamnan Kaduna, Sagir Balarabe Musa ya bayyana cewa koda mahaifinsu yake gwamna da kudin Aljihunsa ya rika ciyar dasu bai rika diba daga Baitulmaliba.
Ya bayyana cewa mahaifin nasu ya koya musu yin rayuwa me sauki. Sannan ko da aka tsigeshi daga mulki a shekarar 1981 basu sakawa kansu damuwa ba.
Marigayin ya rasu dalili ciwon zuciya, kamar yanda Independent ta bayyana.