fbpx
Saturday, May 21
Shadow

Ko ka gane wannan wacece?

Tauraruwar finafinan Hausa Maryam Booth kenan sanye da bakaken kaya kuma ta rufe fuskarta da wani bakin kyalle, gata rike da dada, sanye da Malafa, tana kan aikin yin wani shirin fim ne, hoton ya ja hankulan mutane.

Muna mata fatan Alheri.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Akan dubu 6 matasa sun kulle mahaifinsu a ofishin Ƴan sanda a garin Lere, jihar kaduna

Leave a Reply

Your email address will not be published.