Shugaban kasar Najeriya Muhammadu Buhari kenan a wannan hoton nashi da baiyi yawa a tsakanin mutane ba, muna mishi fatan Alheri, Allah ya kara lafiya da nisan kwana, ya ida nufi na Alheri.
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});