
Wannan shine shugaban kasar Zimbabwe na farko kuma wasu sukan yi mamakin jin cewa a cikin sunanshi akwai sunan ayaba da turanci, sunan shi Canaan Sodindi Banana, ya mulki kasar ta Zimbabwe daga shekarar 1980 zuwa 1987.
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});