fbpx
Thursday, July 7
Shadow

“Ko shakka babu Harry Kane zai cigaba da wasa a Tottenham”>>Sabon kocin Tottenham Nuno Espirito Santo

Kane ya bayyana cewa zai bar Tottenham a wannan kakar kafin a fara gasar Euro 2020 wanda hakan yasa manyan kungiyoyi ke harin siyan shi, kamar Manchester City da Chelsea.

Manchester City har ta taya tauraron dan wasan Ingilan a farashin fam miliyan 100 a watan Yuni amma Tottenham tayi burus da tayin nata.

Kuma a ganawar sabon kocin Tottenham da manema labari, sun tamaya Nuno cewa Kane zai kasance a kungiyar kaka mai zuwa, sai yace masu ko shakka babu Kane na nan, fatan su kawai shine kammala hutun shi ya dawo kan aiki.

 

Harry Kane: Nuno Espirito Santo says he has no doubts over striker’s commitment to Tottenham

Kane reiterated his desire to leave Tottenham this summer ahead of Euro 2020 with a host of clubs interested in the 27-year-old, including Chelsea and Manchester United.

Karanta wannan  Shalelen PSG, Mbappe ya samu sabani da Messi kan sayar da Neymar a wannan kakar

Manchester City tabled a £100 bid for the striker in June but the offer was rejected.

Speaking at his first press conference as Spurs head coach, when asked if he expects to have Kane at the club for the beginning of the season, Nuno responded: “I have no doubts in my mind. What I wish is for Harry to recover well and have a good rest.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.