fbpx
Wednesday, August 10
Shadow

Ko sisi ba mu biyaba, ta hanyar sulhu aka saki ‘yan mata 26>>Gwamnan Zamfara,Bello Matawalle ya maida Martani

Gwamnan jihar Zamfara, Bello Matawalle ya mayar da martani kan labarin da yace iyayen ‘yan matannan 26 da gwamnatin sa ta kubutar ta hanyar sulhu sun biya Miliyan 6.6 a matsayin diyya.

 

Gwamna Matawalle ya bayyana ta bakin kakakinsa, Zailani Bappa cewa ba gaskiya bane wannan ikirari.

 

Yace maimakon a godewa gwamnatin bisa wannan namijin kokari da ta yi amma an koma ana karairayi akai. Yace iyayen wadannan yara na ainahinsun karbesu kuma sun karyata cewa basu biya ko sisi ba wajan sakinsu.

 

Yace gwamnan bai taba yin wani abuba dan kawai ya samu a yabeshiba siyasance.

 

Shugaban kauyen da aka sace yaran, Dan Aji, me suna Lawal Dogara ne ya bayyana cewa iyayen yara  sun biya kudin fansa.

 

“These misguided persons have since instigated false information that the girls were not rescued by the peace process initiated by Governor Matawalle administration but by ransom paid(N6. 6m)by the families of the released girls.”

Karanta wannan  Sanata Shehu Sani ya cewa gwamnonin da suka baiwa Buhari shawara ya sallami ma'aikatan da wuce shekara hamsi su fara kansu

“However, the fact remains that the rescued girls were not released on ransom as the genuine families of the girls have since denied the false story.”

“His Excellency, Governor Bello Mohammed has never taken any step in the last one year and five months to score any cheap political goal but simply doing his  assigned job which he swore to do.”

 

“Indeed, any iota of dishonesty in his intent or approach would have woefully failed and put the state in jeopardy as it happened to those leaders preceding him.”

“Governor Bello Mohammed notes with satisfaction that God has always vindicated him from such machinations and will continue to do so as his only aim so far is to discharge his onerous task of securing lives and property of all Zamfarans and not to deceive them.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.