Wednesday, June 3
Shadow

Ko zaka Iya wasa da Toilet paper haka?

Wannan wani Bidiyone da wasu Saurayi da Budurwa suna tafiya sun yo siyayyar kaya, sai Toilet paper ta fadi.

 

Ga dukkan alamu saurayin gwanin kwallon kafa ne lura da yanda ya buga Toilet papern bata fadi kasa ba ta dawo hannunsa suka ci gaba da tafiya.

Abin ya kayatar sosai.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=hdlabarai.aplibwxLeave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *