fbpx
Thursday, June 30
Shadow

Kocin Madrid Ancelotti ya zubar da hawaye bayan Marcelo ya bar kungiyar

Kocin Real madrid Carlo Ancelotti ya zubar da kwalla bayan da tauraron dan wasan Real Madrid, Marcelo ya bayyana cewa zai bar kungiyar.

Dan wasan Brazil ya bar kungiyar ne bayan ya shafe shekaru 15 yana buga mata wasa inda yayi nasarar lashe kofuna 25.

Marcelo cikin kwalla ya bayyana cewa zai bar kungiyar, inda yace baya jin cewa barinta zaiyi wanda wannan kalmar tasa tasa kocinsa Ancelotti ya zubar da kwalla.

Marcello ya bayyana hakan ne a ganawarsa da manema labarai yau ranar litinin.

Karanta wannan  Monckeypox ba Covid-19 bace ba za'a saka dokar kulle akanta ba, cewar darekta janar na hukumar NCDC

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.