fbpx
Thursday, July 7
Shadow

Kocin Manchester City, Pep Guardiola ya bukaci kungiyoyi dasu ringa baiwa kocawa lokaci bayan Chelsea ta kori Lampard

Kocin kungiyar Manchester City, Pep Guardiola ya bayyana cewa ya kamata kungiyoyi su ringa baiwa kocawa lokaci bayan da kungiyar Chelsea ta kori Frank Lampard.

Kungiyar Chelsea ta kori Lampard ne bayan daya kwashe watanni 18 yana jagorancin kungiyar, inda Chelsea ta koma ta tara a saman teburin gasar Premier League bayan data fadi wasanni 5 cikin wasanni 8 da suka gabata.

Pep Guardiola ya kara da cewa ba wai yana kalubalantar hukuncin da Chelsea ta yanke bane hakan ya dace, amma ya kamata kungiyoyi su ringa baiwa kocawa lokaci a madadin yanke hukunci lokaci guda.

Pep Guardiola urges club to give managers time after Chelsea sack Lampard

Karanta wannan  Shalelen PSG, Mbappe ya samu sabani da Messi kan sayar da Neymar a wannan kakar

Pep Guardiola says managers need time if they are to succeed – following Frank Lampard’s sacking by Chelsea.

Lampard was dismissed today after 18 months in charge, with Chelsea down in ninth place after losing five of their last eight Premier League games.

Manchester City boss Guardiola said he respected Chelsea’s decision, but stressed the need for clubs to give managers more time, rather than ditch them at the first sign of trouble.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.