fbpx
Wednesday, August 10
Shadow

Kocin Manchester United Ten Hag ya sake maimaita cewa Cristiano Ronaldo bana sayarwa bane

Sabon kocin Manchester United, Ten Hag ya bayyanawa manema labarai cewa Cristiano Ronaldo yana cikin tsarukansa a Manchester United.

Kuma shi din bana sayarwa bane amma dai ba zai iya fadin wani abu bayan wannan ba.

Kocin ya kara da cewa sabon dan wasan daya sayo daga Ajax, Martinez zai taimakawa kungiyar sosai domin kakkarfa shi.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.