fbpx
Wednesday, August 10
Shadow

Kocin Manchester United yayi tsokaci kan barin filin wasa da Ronaldo yayi bayan ya canja shi

A Makon daya gabata Manchester United ta buga wasan sada zumunta da Rayo wanda tauraron dan wasanta Ronaldo ya buga wasan.

Amma sai dai ana tsaka da shafa wasan kocin Manchester United Erik Ten Hag ya canja Ronaldo wanda hakan yasa Cristiano ya fusata.

Kuma a karshe ma ya tashi ya bar filin bayan basu tashi wasan ba,

Wanda hakan yasa kocin kungiyar yace wannan kuskure ne kuma ba zai laminci hakan ba daga wurin kowane dan wasa ba.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.