Saturday, July 13
Shadow

Kocin Najeriya, Finnidi George ya ajiye aikinsa

Finidi George, tsohon ɗan wasan ƙwallon ƙafa na Najeriya, ya ajiye aikin sa a matsayin kocin Super Eagles.

Wannan matakin ya biyo bayan jerin sakamakon da ba su gamsar da jama’a ba a cikin wasannin neman gurbin shiga gasar cin kofin duniya.

Finidi George ya sanar da ajiye aikinsa ne ga tashar Channels Television, inda ya bayyana dalilan shi na yin hakan.

Daya aga cikin dalilan da ya bayar shine cewa, Akwai ‘yan wasan da basa buga kwallo da zuciya sannan ‘yan wasa irin su Victor Osimhen ba’a iya ladaftar dasu.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: 'Yan Kwallon Super Eagles sun ki rera sabon taken Najeriya inda suka rera tsohon a wasan da suka buga da Benin Republic

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *