fbpx
Monday, March 1
Shadow

Kocin Tottenham, Mourinho ya yabi dan wasan baya na Manchester City, Ruben Dias gami da wasa tsakanin su ranar sati a gasar Premier League

Kungiyar Manchester City ta kara karfi ta bangaren baya sosai a wannan kakar yayin da kwallaye 14 kacal aka zira mata a raga cikin wasannin 22, kuma zata kara da Tottenham wadda ita ma take tsare gidan nata a wannan kakar inda ita aka zira mata kwallaye 22.

Ruben Dias yaso komawa kungiyar Tottenham a kakar bara kafin ya koma Man City a farashin yurobmiliyan 65 daga Benefica.

Yayin da kocin Tottenham, Mourinho ya ya bayyana cewa shima tawagar shi zata kara karfi ta bangaren baya kuma Ruben Dias kwararren dan wasa ne sannan ya taka muhimmiyar rawa wurin samun nasarar da Pep Guardiola yayi a wannan kakar.

Jose Mourinho: Tottenham boss hails signing of Ruben Dias for Man City

City boast the best defensive record in the Premier League this season, having conceded only 14 goals from their opening 22 matches, and host Tottenham – the team with the second-best record (22 conceded).

Dias was linked with a potential move to Spurs last summer before joining City from Benfica for £65m and Mourinho, who believes his own defence can still improve, says his fellow Portuguese has had a major part to play in Pep Guardiola’s defensive improvement.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *