fbpx
Tuesday, May 17
Shadow

Korarren dan majalisar wakilai:Abdulmumini jibril da iyalanshi sun taya kiristoci murnar kirsimeti

 Dan majalisar wakilai da aka dakatar, Abdulmumin Jibril da iyalanshi suna taya kirista murnar ranar kirsimeti, a wani sako daya fitar da dandalinshi na sada zumunta da muhawara yace ya aikawa kiristoci da dama kyautukan taya murnar kirsimeti kuma yana jiran cin naman akiyarnan da akan yanka da bikin kirsimetin.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Ya kara da cewa yana taya kiristocin murnar bikin na kirsimeti.

Photo:Bighstudio.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Kamfanin Azman Air ya koreshi daga aiki saidai daga baya an maidashi aikinshi saboda goyon bayan kisan Deborah

Leave a Reply

Your email address will not be published.