fbpx
Monday, March 1
Shadow

Kotu ta bada belin matashi akan Naira 500,000 saboda satar wayar Naira 36,000

Hukumar ‘yansandan Najeriya ta gurfanar da wani matashi da ake zargi da satar waya a gaban Kotun Ikorodu dake jihar Legas.

 

Matashin dan shekaru 25, Adekusibe Ogunlokun ana zarginsa ne da satar waya kirar Itel P36 da ake sayarwa akan Naira 36,000. Saidai bayan karanto masa zarge-zargen da ake masa, Matashin ya musantasu duka.

 

Mai Shari’a T.A Elias ya bada belin wanda ake zargi akan Naira 500,000 da kuma kawo mutane 2 da zasu tsaya masa. Sannan ya daga shari’ar zuwa 26 ga watan Maris.

Magistrate T.A. Elias on Wednesday admitted him to bail in the sum of N500,000 and also ordered the defendant to produce two sureties in like sum.

He adjourned the case until March 26, for mention.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *