A yau ranar 29 ga watan Yuni kotun magistare ta saurari karan Ameera Sufyan wadda ta tayar da hankulan al’umma da ‘yan sanda cewa anyi garkuwa da ita a babban birnin tarayya.
Ameera ta bayar da hakuri kan wannan laifin data aikita kuma tace ba zata sake yin hakan ba tana neman afuwa.
Yayin da kotun ta bayar da belinta inda tace matar nada tabin kwakwalwa.