fbpx
Tuesday, July 5
Shadow

Kotu ta bukaci sanata Elisha Abbo ya biya matarnan da yaci zarafinta a shagon sayar da kayan jima’i diyyar Miliyan 50

Rahotanni daga Abuja na cewa, Babbar Kotun tarayya ta yanke hukuncin bukatar Sanata Elisha Abbo ya biya matarnan da ya ci zarafinta a shagon siyayyar kayan jima’i na roba diyyar Miliyan 50.

 

A hukuncin da kotunnta yanke yau, Litinin, ta bukaci sanata Elisha Abbo ya biya Osimibibra Warmate diyyar Miliyan 50.

A watan Maris na shekarar 2019 ne dai Aka zargi sanatan da cin zarafin matar wanda kuma makwanni da suka gabata, Alkalin kotun Magistre ya wankeshi.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Ai ka kashe kanka 'yan Arewa ba zasu zabe ka ba tunda kace kana da kamfanin giya>>Reno Omokri ya gayawa Peter Obi

Leave a Reply

Your email address will not be published.