fbpx
Monday, August 15
Shadow

Kotu ta daure tsohon akanta janar a gidan yari saboda zargin satar Biliyan 109

Kotun tarayya dake Maitama a babban birnin tarayya, Abuja, ta daure tsohon Akanta Janar, Ahmad Idris saboda zargin satar Biliyan 109.4.

 

An daureshine a gidan yarin bayan da aka makashi a kotu bisa zarge-zargen cin amana, aikata laifi da kuma satar kudi.

 

Mai shari’a, A.O. Adeyemi Ajayi ne ya bayyana cewa a tsare Akanta janar din da sauran wanda ake zargi a gidan yari har zuwa ranar 27 ga watan Yuli da za’a ci gaba da shari’ar.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Koulibaly ya haskaka yayin da Chelsea ta raba maki da Tottemham bayan sun tashi wasa da kunnem doki 2-2

Leave a Reply

Your email address will not be published.