fbpx
Sunday, February 28
Shadow

Kotu ta tisa keyar wasu Matasa zuwa gidan Kaso sakamakon kama su da laifin fataucin miyagun kwayoyi a Jos

Wata Babbar Kotun Tarayya, da ke zaune a Jos, A ranar Alhamis, ta yanke wa wasu matasa biyu, Masa’udu Ishaku, mai shekaru 28, da Isiaka Garba, mai shekaru 30, hukuncin daurin shekaru uku a gidan yari kowannensu saboda kama su da laifin fataucin muggan kwayoyi da suka hada da Tramadol.

Mai shari’a Musa Kurya ya yankewa wadanda ake tuhumar hukuncin ne bayan da suka Amsa laifin su na safarar kwayoyin.

Al’kalin kotun ya bayyana cewa kutun taiwa masu laifin sassauci ne biyo bayan Amsa laifin su da sukai tare da neman kotun tai musu sassauci.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *