Babbar kotun dake Kano ta tsayar da ranar 28 ga watan Yuli dan yankewa Abdulmalik Tanko da ake zargi ds Kashe Hanifa hukunci.
Saidai wanda ake zargin ya musanta zargin da ake masa.
Amma bayan da kowane bangare ya kammala gabatar da shaidunsa, mai shari’a, Usman Na’abba ya tsayar da ranar 28 ga watan Yuli dan yanke hukunci.