fbpx
Sunday, August 7
Shadow

Kotu ta yankewa barawon bunsuru hukuncin watanni shida a gidan Kurkuku

Karamar kotu a jihar Oyo dake ta yankewa Samuel Olawale dan shekara 38 hukuncin watanni shida a gidan yari bayan ya saci bunsuru.

Alkali A.Y Ameenullahi ne ya gudanar da wannan shari’ar, kuma Samuel wanda ya kasance mazaunin Ogbomoso ya amsa laifin da ake tuhumarsa dashi.

Wanda hakan yasa mai shari’ai ya yanke masa hukuncin watanni shida a gidan yari ko kuma ya biya tara naira dubu ashirin.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.