fbpx
Friday, August 12
Shadow

Kotu ta yankewa barayi biyu hukuncin rataya a jihar Akwa Ibom

Babban kotun jihar Akwa Ibom dake babban birninta na Uyo ta yankewa barayi biyu hukuncin kisa ta fannin rataya.

Inda alkalin ya bayyana cewa sun aikata laifukan sata bila’adain a jihar ta Akwa Ibom wanda yasa rayuwar al’umma cikin hadari.

Kuma uku ne ke aikata laifin amma tun shekarar 2018 da aka kama su har yau ba’a ga na ukun ba, yayin da su kuma Donald da Christopper aka yanke masu hukuncin rataya.

Inda alkalin ya kara da cewa hakan ya zama izina a gare shi tunda ya tsere ya tuba ya daina aikata laifin sata ko kuma wataran ya shigo hannu.

Karanta wannan  'Yan bindiga sun sako mutane shida hadda yaro dan shekara guda cikin fasinjojin jirgin kasa bayan Sheik Gumi ya masu wa'azi

 

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.