fbpx
Thursday, August 18
Shadow

Kotu ta yi watsi da bukatar Oshiomhole na a mayar dashi shugaban APC

Kotun daukaka kara dake zamanta a babban birnin tarayya, Abuja ta kori karar da tsohon shugaban jam’iyyar APC,  Adams Oshiomhole ya shigar inda yake kalubalantar dakatar dashi da aka yi.

Da yake gabatar da hukuncin watsi da karar, Mai shari’a, Uchechukwu Onyemenam da ya jagoranci alkalai 3 a jiya, Talata, 30 ga watan Yuni ya bayyana korafin na Oshiomhole a matsayin marar shaidar da za’a iya amsa.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Shugaba Buhari ya nada Aliko Dangote a matsayin shugaban sabuwar kungiyar da zata kawo karshen cutar Malaria a Najeriya

Leave a Reply

Your email address will not be published.