Wata kotu a kasar Amurka ta kori karar da wata budurwa ta shigar tana zargin tauraron dan kwallon kafa, Cristiano Ronaldo da yi mata fyade.
Matar na neman Ronaldo ya biyata Miliyoyin kudi, amma kotun ta yi watsi da karar inda tace kada a kara shugar da karar.