fbpx
Monday, August 15
Shadow

Kotun jihar Ekiti ta yankewa dan shekara 65 daya yiwa kishimar mahaifiyarsa fyade daurin rai da rai

Babbat kotun jihar Ekiti ymta yankewa wani dan shekara 65 Durodola Ogundele hukuncin daurin rai da rai bayan ya yiwa kishiyar mahaifiyarsa fyade.

Kishiyar mahaifiyar tasa ta kasancw yar shekara 85 kuma ya aikata lalatar da itane a shekarar 2019.

Mai shari’a Monisola Abodunde ya caje shine da laifi daya tal na aikata fyade kuma ya yanke masa hukunci kamar yadda shari’a ta tanadar.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Naira miliyan 650 masu garkuwa da mutane suka samu a cikin shekara guda-Bincike

Leave a Reply

Your email address will not be published.