fbpx
Wednesday, August 10
Shadow

Kotun Landan ta sake daga shari’ar Ekweremadu da matarsa, tace laifin safarar sassan jikin dan adam ba karamin laifi bane

Kotun Majistare da kasar Landan ta sake daga shari’ar tsohon mataimakin shugaban sanatocin Najeriya, Ekweremadu da matarsa Beatrice, tace laifin ba karami bane.

Kotun ta dage karan ne bayan sunki amsa laifin da ake huhumarsu dashi na safarar sassan jikin dan adam, bayan an kama su da yaro sun kaishi kasar don a cire masa hanta a sawa diyarsu mara lafiya.

Hukumar ‘yan sandan da suka kama shi sun ce yaron dan shekara 15 amma yanzu mai gabatar da kara a kotu ta amince yaron dan shekara 21 ne.

Karanta wannan  Da Duminsa: A karshe an saki Gwamna Dariye da Nyame bayan afuwar da shugaba Buhari ya musu

Za a cigaba da saurarn shari’ar ne a ranar hudu ga watan Augusta.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.