Kotun sauraren karar zaben gwamnan Kano ta ce Nasiru Yusuf Gawuna na jam’iyyar APC shi ne zababben gwamnan jihar Kano na 2023. Kotun dai ta soke nasarar Abba Kabir Yusuf a matsayin gwamnan jihar.