fbpx
Wednesday, August 10
Shadow

Ku bi hanyar Dimokradiyya wajan Adawa da duk wata doka da bata muku dadi ba>>Shugaba Buhari

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya bukaci ‘yan Najeriya da su bi hanyar Dimokradiyya wajan nuna Adawa da duk wata doka da bata musu dadi ba.

 

Shugaban ya bayyana hakane a wajan taron ganawa tsakanin bangaren majalisa dana zartaswa da ya wakana jiya, Litinin.

Shugaban ya kuma ce duk wata doka da gwamnatinsa zata yi dan amfanin ‘yan Najeriya ne. A bangarensa, kakakin majalisar Dattijai, Ahmad Lawal ya bayyana cewa zasu ci gaba da baiwa bangarwn zartaswa hadin kai wajan aiki tare duk kuwa da maganar da ake gaya musu ta cewa su ‘yan amshin shata ne.

 

“This retreat provides us another opportunity to interface, reflect, brainstorm, and engage as one government. I use the word one government because there can only be one government in a nation at a time, and officials both elected or appointed in the executive or legislative arms must all be working for the peace, unity, and development of our country,”

Karanta wannan  Sanata Shehu Sani ya cewa gwamnonin da suka baiwa Buhari shawara ya sallami ma'aikatan da wuce shekara hamsi su fara kansu

 

“This retreat titled ‘Promoting Effective Executive Legislative Partnership, Finding a Middle Ground’ is apt, as it reflects the peculiarity of a presidential system of government like ours. The experiences of the last 20 years of steady democratic practice in Nigeria have underlined the need for effective partnership and collaboration between the executive and legislative arms of government to deliver on our mandate.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.