fbpx
Tuesday, August 9
Shadow

Ku ci gaba da Amfani da Twitter>>’Yan Majalisar PDP suka gayawa ‘yan Najeriya

‘Yan majalisar wakilai dana Dattijai na jam’iyyar PDP sun bayyanawa ‘yan Najeriya cewa kada su damu, babu wata doka da suka karya idan suka yi amfani da shafin Twitter.

 

Sun bayyana hakane a wata sanarwa da Shuwagabannin marasa rinjaye na majalisun Biyu suka fitar, watau Enyinnaya Abaribe na majalisar dattijai da Ndudi Elumelu na majalisar wakilai.

 

Sun bayyana dakatarwar da Gwamnatin tarayya tawa Twitter a matsayin abinda sam bai dace ba, kuma ba za’a amince dashi ba.

 

Sun ce suna jajantawa wanda suke tafka Asara dalilin rashin samun damar Amfani da Twitter.

Karanta wannan  Asiwaju Bola Ahmad Tinubu yace zai cigaba daga inda shugaba Buhari ya tsaya idan ya lashe zabe

It is agonizing that Nigeria and Nigerians have been losing billions of naira on daily basis since the ban on Twitter. This is completely unacceptable as it is worsening the already biting economic hardship and frightening unemployment level in the country.

“Moreover, the ban on Twitter in Nigeria appears to be in favour of criminal and terrorist elements, whose activities fester in an environment of suppressed information flow.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.