Sanata Ahmad Lawal na majalisar Dattijai ya roki ‘yan Najeriya da su daure su sake baiwa jam’iyyarsu ta APC dama a karo na 2 su zabeta.
Ya bayyana hakane a jihar Kwara wajan wani taro da ya halarta.
Yace kada a bari mutanen da aka kora su sake zuwa su karni mulki, watau Jam’iyyar PDP.