fbpx
Monday, August 8
Shadow

Ku fa daina mana Karya akan Coronavirus/COVID-19: Kasar China ta gargadi kasar Amurka

Kasar China ta gargadi kasar Amurka data daina mata karya akan cutar Coronavirus/COVID-19 inda tace kasar Ta amurka ta kirkiri karairayi da yawa inda ta jinginawa kasar China.

Ministan harkokin kasashen waje, Wang Yi ne ya bayyana haka inda yace ‘yan siyasar kasar Amurka da yawa na ta kirkirar bayanan karya akan cutar ta Coronavirus/COVID-19 suna jinginawa kasar ta China.

 

Yace ya kamata Amurkar ta daina wasa da rayuwar mutane ta zo su hada kai su yi maganin cutar.

Leave a Reply

Your email address will not be published.