Wani matashi mai suna Muhammad T. Shehu yace a shirye yake ya auri tshohuwar jaruma a masana’antar Kannywood, Safiya Ahmad wadda aka fi sani da Safara’u kwana casa’in.
Matashin ya bayyana hakan ne a shafinsa na Facebook, ya kuma kara nanatawa jama’a cewa da gaske yake yana son ta da aure.

Wasu mabiya shafinsa sun masa fatan alheri yayin da wasu ke sukarsa.