fbpx
Friday, February 26
Shadow

Ku gaggauta kubutar da daliban jihar Naija da aka sace>>Shugaba Buhari ya gayawa Sojoji

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya baiwa Sojojin Najeriya Umarnin cewa su gaggauta kubutar da daliban Jihar Naija na makarantar Kimiyya ta Kankara da aka sace.

 

An samu Rahotanni sace dalibanne da Safiyar yau.

 

Wasu Rahotanni sun bayyana cewa an kashe dalibi daya da yayi yunkurin guduwa, hakanan wani dalibin ya jikkata. Akwai kuma wasu Rahotanni dake cewa akwai malamai da aka sace tare da daliban.

 

A sanarwar da kakakin shugaban kasar, Malam Garba Shehu ya fitar ya bayyana cewa shugaba Bhari ya bada umarnin kai jami’an tsafo jihar Naija dan kubutar da yaran.

 

Sannna ya aike da wakilai jihar dan jajantawa jama’a da gwamnatin jihar da kuma tattauna yanda za’a kwato yaran.

 

“President Muhammadu Buhari has received reports of the brazen attack on Government Science College, Kagara, Rafi Local Government Area of Niger State, following which a yet to be ascertained number of staff and students have been abducted by gunmen.

 

“Following these reports, the President has directed the Armed Forces and Police, to ensure immediate and safe return of all the captives.

“The President has also dispatched to Minna, Niger State a team of security chiefs to coordinate the rescue operation and meet with state officials, community leaders, as well as parents and staff of the College.

 

President Buhari has assured of the support of his administration to the Armed Forces in their brave struggle against terrorism and banditry and urged them to do all that can be done to bring an end to this saga, and avoid such cowardly attacks on schools in the future.

 

“Our prayers are with families of the victims of this attack,” said the President as he condemned as cowardly the attack on innocent school children.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *