fbpx
Thursday, February 25
Shadow

Ku kiyaye kada rashin bin dokar Coronavirus/COVID-19 yasa mu sake saka muku dokar Kulle>>PTF

Kwamitin dake yaki da cutar Coronavirus/COVID-19   PTF ya jawo hankalin ‘yan Najeriya da cewa su kiyaye kada rashin bin dokar dakile yaduwar cutar Corona da suke yasa a sake dokar kulle.

 

Boss Mustapha, Sakataren gwamnatin tarayya wanda kuma shine shugaban wannan kwamiti yayi wannan kira inda yace ‘yan Najeriya zasu kiyaye sake saka wata dokar kulle idan ya zamana suna bin dokokin da masana suka saka.

 

Yace gwamnati na samun Nasara a yaki da cutar.

“Let me remind you that the pandemic is raging and all tiers of Government and citizens must keep their hands-on-deck.

 

We are in a difficult situation in which a balance must continue to be struck between lives and livelihood.

 

“We are considering all options while hoping that broad cooperation will be received.

 

“We must do everything possible to avoid a second lockdown in Nigeria.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *