fbpx
Tuesday, May 17
Shadow

“ku kuke jawowa ana ce muku matan banza”>>wai ya gayawa A’isha akan wannan hoton

Jarumar fina-finan  Hausa A’isha Indo kenan tare da wata kawarta a wannan hoton inda wasu masoyanta suke ganin kayan da kawartata ta saka ta dauki wannan hoto basu dace ba, ko kuma hoton be kamata a nunawa Duniya Shiba.

Wani dai daya bayyana ra’ayinshi akan wannan hoto yace “irin haka da sukeyi shiyasa ake musu kallon matan banza”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Bidiyo; Ya kamata mahukuntan Najeriya su fahimci cewa, indai za'a taba Janibin Manzon Allah, Annabi Muhammad(SAW) to matasa basu jiran ace musu ku yi ko kar ku yi

Leave a Reply

Your email address will not be published.