fbpx
Monday, August 15
Shadow

Ku rika taimakamana wajan ci gaban Najariya>Shugaba Buhari ya gayawa ‘yan Najariya dake kasashen waje

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya jawo hankalin ‘yan Najariya dake kasashen waje kan cewa su rika taimakawa wajan ci gaban kasa.

 

Shugaban ya bayyana hakane a yayin ganawarsa da wasu ‘yan Najariya dake zaune a kasar Portugal.

 

Yace kuma su rika amfani da kafafen sadarwa wajan yada soyayya da hadin kai ba zage-zage ba.

Yace wasu kafafen sada zumuntar na taimakawa wajan yada zage-zage da kiyayya wanda hakan yasa kasashw ke daukar matakan gyara akansu.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  An zargi Peter Obi da kiwata 'yan ta'adda

Leave a Reply

Your email address will not be published.