fbpx
Friday, July 1
Shadow

“Ku saki Mama Biafra”>>Nnamdi Kanu ya fadawa gwamnatin Buhari

Shugaban ‘yan kungiyar Biafra ta IPOB, Mazi Nnamdi Kanu ya bukaci gwamnatin Buhara data saki  Mrs Ukamaka Ejezie wacce aka fi sani da mama Biafra.

Inda yace uta uwace a gare shi. Kanin Nnamdi Kanu ne ya bayyanawa manema labarai na Vanguard hakan a ganawar dayayi da su bayan ya ziyarci wan nasa a hannun yan sanda.

Inda yace Nnamdi Kanu ya koka akan kashe kashen da akeyi a kudu masu gabashin kasar nan, kuma ya bukaci gwamnati ta saki mama Biafra wacce aka kama a shari’ar da akayi da shi ta karshe ranar 18 ga mayu.

Leave a Reply

Your email address will not be published.