fbpx
Saturday, May 21
Shadow

Ku samarwa ‘yan Najeriya aiki kuma ku ragewa Al’umma Talauci>>Shugaba Buhari ga ‘yan Kasuwa

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya yi kira ga ‘yan kasuwa da masu zuba jari a kasarnan da su zuba jari a bangaren da zai samar da ayyukan yi da kuma kawar da Talauci.

 

Shugaban yace, ita kuma gwamnati zata mayar da hankali wajan samar da kayan more rayuwa.

 

Shugaban ya bayyana hakane yayin klda ya karbi bakuncin shugaban kamfanin Dangote da wakilan kamfanin a fadarsa dake Abuja.

 

Shugaban yace, bangaren sufuri da na makamashi zai ci gaba da jawo hankalin masu zuba jari a Najeriya.

Leave a Reply

Your email address will not be published.