fbpx
Monday, August 15
Shadow

Ku sayar dani kawai don ban san me zan buga maku a gasar Europa League ba, Cristiano ya fadawa Manchester United

Tauraron dan wasan Portugal dake taka leda a Manchester United ya bukaci Red Devils din ta bar shi ya sauya sheka a wannan kakar.

Cristiano Ronaldo ya cewa Manchester United ta sayar da shi kawai idan har wata kungiya ta taya shi yadda ya kamata.

Domin ya cewa kungiyar shi bai san me zai buga mata a gasar Europa League ba. Ronaldo bai taba buga gasar Europa ba amma ya dauki tswon shekaru 19 yana buga Champions League.

Yayin da ita kuma Manchester Europa zata buga a kaka mai zuwa saboda ta kammala kakar bara ata shida a saman teburin gasar Firimiya.

Karanta wannan  Yadda Sadio Mane yaci kwallaye biyu aka soke a wasan da Munich ta lallasa Wolfsburg daci 2-0

Kuma rahotanno sun bayyana cewa Chelsea da Munich na harjn sayen shi.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.