fbpx
Thursday, May 26
Shadow

“Ku shiga siyasa ku daina yawan korafe-korafe akan matsalolin Najeriya”>>Felana

Babban lauyan kare hakkin bil’adama, Femi Falana ya bayyana cewa ma’aikatan Najeriya nada damar da zasu shiga siyasa.

Ya bayyana hakan ne yayin dayake cewa su daina yawan korafe-korafe akan matsalolin dake damun kasar, suma suna da damar shiga siyasar.

Inda yace Najeriya na fama da matsaloli kamar na tsaro, tattalin arziki da kuma cin hanci da rashawa.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Kotu ta buƙaci hukumar kwastam ta biya diyyar naira miliyan 100 ga iyalan mutumin da jami’inta ya harbe

Leave a Reply

Your email address will not be published.