Fasto Adebayo ya bayyana cewa lalle ya kamata ta kwarorinsa fastoci su shirya bukukuwan radin suna nan da wata shekar domin za’a sami karuwar hayayyafar jariri a wannan lokaci a sakamakon dokar kulle da ke cigaba da gudana a Najeriya a sakamakon bullar cutar coronavirus.
Adebayo ya bayyana hakan ne a lokacin da yake gudanar da lacca da safiyar ranar lahadi.