fbpx
Tuesday, January 19
Shadow

Ku tambayi mutanen Borno da Yobe zasu gaya muku tsaro ya inganta fiye da da>>Shugaba Buhari

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya nemi ‘yan Najeriya musamman masu fada aji su rikawa Gwamnatinsa Adalci idan zasu duba ayyukan da take.

 

Yace misali akan tsaro, ana iya tambayar mutanen jihohin Adamawa, Yobe, da Borno, yace su sun ga banbancin da aka samu saboda wasu daga cikinsu saboda matsalar tsaron sun yi gudun hijira zuwa Kano, Kaduna da Abuja.

 

Yace duk da akwai hare-haren Daks faruwa nan da can amma nan gaba za’a ga kokarinsu. Kwalliya zata biya kudin sabulu.

“What was the situation when we came? Try and ask people from Borno or from Adamawa for that matter and Yobe. What was the condition before we came and what is the condition now? Still, there are problems in Borno and Yobe, there are occasional Boko Haram problems, but they know the difference because a lot of them moved out of their states and moved to Kaduna, Kano and here (in Abuja). We were not spared of the attacks at a time. The government is doing its best and I hope that eventually, our best will be good enough.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *